A taron tunawa da ranar yaki da cin hanci da rashawa ta duniya na shekarar 2024, shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, Mista Ola Olukoyede, ya bukaci matasan Najeriya da su hada kai wajen yaki da cin hanci da rashawa. Olukoyede ya bayyana wannan ne a ranar Alhamis yayin taron tattaunawa da al’umma da ofishin EFCC na Kano ya shirya, domin bikin Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya.
Ibrahim Shazali daraktan hukumar EFCC, anan Kano wanda ya wakilci Olukoyede ya jaddada bukatar matasa su hada kai domin yaki da cin hanci da rashawa, wanda ya bayyana a matsayin wani dodo da ya shafi kowane rukunin shekaru, amman yafi shafar matasa. Olukoyede ya ci gaba da cewa, domin samun hadin kai wajen yaki da cin hanci da rashawa, ya kamata matasa su kafa kungiyoyi, da kuma al’ummomi masu inganta kyawawan dabi’u.
الإمارات العربية المتحدة أحدث الأخبار, الإمارات العربية المتحدة عناوين
Similar News:يمكنك أيضًا قراءة قصص إخبارية مشابهة لهذه التي قمنا بجمعها من مصادر إخبارية أخرى.
Why FEC approved fresh $2.2bn borrowing plan for Nigeria – Finance Minister, EdunThe Minister of Finance, Wale Edun, has explained that the Federal Executive Council approved a fresh $2.2 billion borrowing plan for Nigeria to enable the country’s access to the international capital market for a combination of the Euro bond and SUKUK financing.
مصدر: DailyPostNGR - 🏆 11. / 59 اقرأ أكثر »
Road now clear for private investors to invest in Nigeria – Minister of Finance, EdunThe Minister of Finance and Coordinating Minister of the Economy, Dr. Wale Edun, has declared that the road is now clear for private investors to invest the Nigerian economy. According to the minister, President Bola Tinubu is charting the way to move a lot of Nigerians out of poverty.
مصدر: DailyPostNGR - 🏆 11. / 59 اقرأ أكثر »
Tinubu has saved Nigeria from economic woes – Finance ministerThe Minister of Finance and Coordinating Minister of the Economy, Wale Edun, says President Bola Tinubu, through his initiative, especially the stoppage of imported fuel, has saved the country from bleeding.
مصدر: DailyPostNGR - 🏆 11. / 59 اقرأ أكثر »
Nigerian Govt to commence payment of pension backlog – Finance Minister EdunThe Minister of Finance and Coordinating Minister of the Economy, Mr Wale Edun, has assured that the Federal Government will soon begin payment of the pension backlog.
مصدر: DailyPostNGR - 🏆 11. / 59 اقرأ أكثر »
Nigerian Govt saved $20bn by removing subsidies – Finance minister, EdunThe Federal Government says it has saved $20 billion by removing petrol subsidy and adopting market-based foreign exchange pricing.
مصدر: DailyPostNGR - 🏆 11. / 59 اقرأ أكثر »
مصدر: PremiumTimesng - 🏆 3. / 78 اقرأ أكثر »